1 Korintiyawa 4:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 Ko da kuna da iyayen riƙo dubu goma cikin Kiristi, ba ku da ubanni da yawa, gama a cikin Kiristi Yesu, na zama mahaifi a gare ku, ta wurin bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki15 Ko da kuna da malamai masu ɗumbun yawa, amma ba ku da ubanni da yawa, don ni ne ubanku a cikin Almasihu ta wurin bishara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |