1 Korintiyawa 3:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 aikin zai bayyana kansa, domin za a nuna shi a sarari a Ranar. Wuta ce za tă bayyana aikin, wutar kuwa za tă gwada ingancin aikin kowa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki13 ai, aikin kowane mutum zai bayyana, domin ranar nan za ta tona shi, gama za a bayyana ta da wuta, wutar kuwa za ta gwada aikin kowa a san irinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |