1 Korintiyawa 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ba ko ɗaya daga cikin masu mulkin wannan zamani da ya fahimce ta, gama da a ce sun fahimce ta, da ba su gicciye Ubangiji mai ɗaukaka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 A cikin masu mulkin zamanin nan, ba wanda ya gane hikimar nan, don da sun gane ta, da ba su gicciye Ubangiji Maɗaukaki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |