1 Korintiyawa 2:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 Ba mu karɓi ruhun duniya ba, sai dai Ruhun da yake daga Allah, domin mu fahimci abin da Allah ya ba mu hannu sake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki12 Mu kuwa ba ruhun duniya muka samu ba, sai dai Ruhu wanda yake daga wurin Allah, domin mu fahimci abubuwan da Allah ya yi mana baiwa hannu sake. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |