1 Korintiyawa 2:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Wane ne a cikin mutane ya san tunanin mutum, in ba ruhun mutumin da yake cikinsa ba? Haka kuma ba wanda ya san tunanin Allah, sai dai Ruhun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 Wane ne a cikin mutane ya san tunanin wani mutum, in ba ruhun shi mutumin ba? Haka kuma ba wanda ya san tunanin Allah, sai dai Ruhun Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |