1 Korintiyawa 16:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 To, game da tara kuɗi domin taimakon mutanen Allah, ku yi abin da na gaya wa ikkilisiyoyin Galatiyawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 To, a yanzu kuma ga zancen ba da gudunmawa ga tsarkaka, kamar yadda na umarci ikilisiyoyin Galatiya, haka ku ma za ku yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |