1 Korintiyawa 15:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Bayan haka, ya bayyana ga fiye da ɗari biyar daga cikin ’yan’uwa a lokaci guda. Yawancinsu kuwa suna nan da rai, ko da yake waɗansu sun riga sun yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 Sa'an nan ya bayyana ga 'yan'uwa fiye da ɗari biyar a lokaci guda, yawancinsu kuwa suna nan har zuwa yanzu, amma waɗansu sun yi barci. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |