1 Korintiyawa 14:9 - Sabon Rai Don Kowa 20209 Haka yake sa’ad da kuka yi magana da waɗansu harsunan da ba a fahimta. In babu wanda zai san abin da kuke faɗi, za ka dai yi wa iska magana ne kawai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki9 Haka ma yake a gare ku. In kun yi magana da wani harshe, wanda ba a fahimta ba, yaya wani zai san abin da ake faɗa? Kun yi magana a banza ke nan! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |