1 Korintiyawa 14:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Zan so kowannenku yă yi magana da harsuna, sai dai zan fi so ku yi annabci. Wanda yake annabci ya fi wanda yake magana da harsuna, sai dai in ya fassara don ikkilisiya ta ginu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 To, ina so dukanku ku yi magana da waɗansu harsuna dabam, amma na fi so ku yi annabci. Wanda yake yin annabci, ya fi mai magana da waɗansu harsuna, sai ko in wani ya yi masa fassara, domin a inganta ikkilisiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |