1 Korintiyawa 14:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Wanda yake magana da wani harshe kuwa, kansa yake gina, amma mai annabci, ikkilisiya ce yake gina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki4 Duk wanda yake magana da wani harshe, kansa yake ingantawa. Mai yin annabci kuwa, ikkilisiya yake ingantawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |