1 Korintiyawa 14:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Amma duk wanda yake annabci, yana magana ne da mutane domin yă gina su, yă ƙarfafa su, yă kuma yi musu ta’aziyya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Wanda kuwa yake yin annabci, mutane yake yi wa magana domin yă inganta su, ya ƙarfafa su, yă ta'azantar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |