1 Korintiyawa 14:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Gama duk wanda yake magana da wani harshe ba da mutane yake magana ba, sai dai da Allah. Tabbatacce, ba wanda yake fahimtarsa; yana faɗin asirai ta wurin ruhu ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Duk wanda yake magana da wani harshe, ba da mutane yake magana ba, da Allah yake yi, ba kuwa wanda yake fahimtarsa, domin asirtattun al'amura yake ambato ta wurin Ruhu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |