1 Korintiyawa 13:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Ƙauna ba ta ƙarewa. Amma in akwai annabci zai shuɗe, harsuna su ɓace, ilimi kuma zai ƙare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Ƙauna ba ta ƙarewa har abada. Annabci zai shuɗe, harsuna za su ɓace, ilimi kuma zai shafe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |