1 Korintiyawa 13:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 In na ba wa matalauta dukan abin da nake da shi, na kuma miƙa jikina a ƙone, amma ba ni da ƙauna, ban yi riban kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki3 Ko da zan sadaukar da duk abin da na mallaka, in kuma ba da jikina a ƙone, in har ba ni da ƙauna, to, ban amfana da kome ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |