1 Korintiyawa 12:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Da kunne zai ce, “Saboda ni ba ido ba ne, ni ba gaɓar jiki ba ne.” Wannan ba zai hana shi zama gaɓar jikin ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Da kuma kunne zai ce, “Da yake ni ba ido ba ne, ai, ni ba gaɓar jiki ba ne,” faɗar haka ba za ta raba shi da zama gaɓar jikin ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |