1 Korintiyawa 12:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Ga wani yin ayyukan banmamaki, ga wani annabci, ga wani baiwar rarrabe ruhohi, ga wani baiwar magana da harsuna dabam-dabam, ga wani har wa yau iya fassarar harsuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 wani kuma yin mu'ujizai, wani kuma annabci, wani kuma baiwar rarrabe ruhu da aljani, wani kuma iya harshe iri iri, wani kuma fassara harsuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |