1 Korintiyawa 11:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 In mace ba ta so tă rufe kanta, to, sai tă aske gashinta; in kuwa abin kunya ne mace tă yanke ko tă aske gashinta, to, sai tă rufe kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki6 In mace ta ƙi rufe kanta, to, sai ta sausaye gashinta. In kuwa abin kunya ne a yi wa mace sausaye ko kundumi, to, sai ta rufe kanta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |