1 Korintiyawa 11:5 - Sabon Rai Don Kowa 20205 Duk macen da ta yi addu’a ko annabci da kanta a buɗe kuwa ta rena kanta, ya zama kamar an aske kanta ke nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki5 Amma duk matar da ta yi addu'a, ko ta yi annabci da kanta a buɗe, ta wulakanta shugabanta ke nan, duk ɗaya ne da an aske kanta ma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |