1 Korintiyawa 11:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 Sa’ad da kuka taru, ba Cimar Ubangiji kuke ci ba, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 Ashe kuwa, in kun taru gu ɗaya, ba jibin Ubangiji kuke ci ba! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Waɗannan mutane sun zama kamar ƙazanta a taronku na soyayya, suna ta ciye-ciye a cikinku, ba kunya ba tsoro. Su masu kiwo ne da suke ciyar da kansu kawai. Su kamar hadari ne da babu ruwa da iska take kori. Su kamar itatuwa ne, marasa ’ya’ya da rani, waɗanda aka tumɓuke, ko kamar itatuwan da aka tumɓuke suka kuma mutu ƙurmus.