1 Korintiyawa 11:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ina yabonku saboda kuna tunawa da ni a cikin kowane abu, kuna kuma riƙe da koyarwar, yadda na ba ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 Ina yaba muku ne don kuna tunawa da ni a cikin kowace harka, kuna kuma riƙe ka'idodin nan da kyau, daidai yadda na ba ku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |