1 Korintiyawa 11:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Da farko dai, na ji cewa sa’ad da kuka taru a matsayin ikkilisiya, akwai tsattsaguwa a tsakaninku, har na fara yarda da zancen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki18 To, da farko dai sa'ad da kuka taru, taron ikkilisiya, na ji har akwai rarrabuwa a tsakaninku, har na fara yarda da zancen. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |