1 Korintiyawa 10:7 - Sabon Rai Don Kowa 20207 Kada ku zama masu bautar gumaka, yadda waɗansunsu suka zama; kamar yadda yake a rubuce cewa, “Mutanen suka zauna don su ci su kuma sha, suka kuma tashi suka shiga rawa ta rashin kunya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki7 Kada fa ku zama matsafa kamar yadda waɗansunsu suke. A rubuce yake cewa, “Jama'a sun zauna garin ci da sha, suka kuma tashi suka yi ta rawa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |