1 Korintiyawa 10:20 - Sabon Rai Don Kowa 202020 A’a, ina nufin akan miƙa hadayun da masu bautar gumaka suka wa aljanu ne, ba Allah ba. Ba na so ku zama ɗaya da aljanu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki20 A'a! Na nuna ne kawai cewa abin da al'ummai suke yankawa, ga aljannu suke yanka wa, ba Allah ba. Ba na fa so ku zama abokan tarayya da aljannu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |