1 Korintiyawa 10:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Waɗannnan abubuwa sun same su ne, domin su zama abubuwan koyi, aka kuma rubuta su domin a gargaɗe mu, mu da ƙarshen zamani ya zo mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki11 To, duk wannan ya same su ne a kan misali, an kuma rubuta shi ne don a gargaɗe mu, mu da ƙarshen zamani ya zo mana. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |