1 Korintiyawa 1:30 - Sabon Rai Don Kowa 202030 Saboda Allah ne kuke cikin Kiristi Yesu, shi wanda ya zama hikima a gare mu daga Allah. Kiristi shi ne adalcinmu, da tsarkinmu, da kuma fansarmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki30 Gama Allah ne ya sa kuka zama na Almasihu Yesu, Allah ne kuma ya sa Almasihu ya zama hikima a gare mu. Ta wurin Almasihu ne kuma muka sami adalci, da tsarkakewa da fansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |