1 Bitrus 5:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ku zama makiyayan garken Allah da yake a ƙarƙashin kulawarku, kuna hidima kamar masu kula, ba kan dole ba, sai dai da yardar rai, yadda Allah yake so ku zama; ban da kwaɗayin kuɗi, sai dai marmarin yin hidima; အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 ku yi kiwon garken Allah da yake tare da ku, ba a kan tilas ba, sai dai a kan yarda, ba ma don neman ribar banza ba, sai dai da himma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |