1 Bitrus 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ta haka, ba ya sauran rayuwarsa a kan mugayen sha’awace-sha’awacen jiki, sai dai nufin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki2 domin a nan gaba yă ƙarasa sauran zamansa na jiki ba tare da biye wa muguwar sha'awar zuciya ba, sai dai nufin Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |