1 Bitrus 4:19 - Sabon Rai Don Kowa 202019 Saboda haka, waɗanda suke shan wahala bisa ga nufin Allah ya kamata su danƙa kansu ga Mahaliccinsu mai aminci, su kuma ci gaba da aikata abin da yake daidai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki19 Saboda haka, sai duk masu shan wuya bisa ga nufin Allah su danƙa ransu ga Mahalicci mai aminci suna aikata abin da yake daidai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |