1 Bitrus 4:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma fa, in kuka sha wahala a matsayin ku Kirista ne, kada ku ji kunya, sai dai ku yabi Allah cewa kuna amsa wannan suna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki16 Amma in wani ya sha wuya a kan shi Kirista ne, to, kada ya ji kunya, sai dai ya ɗaukaka Allah saboda wannan suna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |