1 Bitrus 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Kowa yă yi amfani da kowace baiwar da ya samu don kyautata wa waɗansu, cikin aminci yana aikata alherin Allah a hanyoyi dabam-dabam. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki10 Duk baiwar da mutum ya samu, yă yi amfani da ita ga kyautata wa ɗan'uwansa, a kan amintaccen mai riƙon amanar alherin Allah iri iri ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |