1 Bitrus 2:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 kuma, “Dutse ne da yake sa mutane tuntuɓe kuma fā ne da yake sa su fāɗi.” Sun yi tuntuɓe domin sun ƙi su yi biyayya da saƙon, wanda kuma yake abin da aka ƙaddara musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki8 Da kuma, “Dutsen sa tuntuɓe, Da fā na sa faɗuwa.” Sun yi tuntuɓe ne da maganar, don sun ƙi biyayya da ita. Haka kuwa aka ƙaddaro musu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |