1 Bitrus 2:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda haka, ku rabu da kowace ƙeta da dukan ruɗu, munafunci, kishi, da kuma kowace irin ɓata suna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Saboda haka, sai ku yar da kowace irin ƙeta, da ha'inci, da munafunci, da hassada, da kuma kowane irin kushe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |