1 Bitrus 1:21 - Sabon Rai Don Kowa 202021 Ta gare shi ne kuka gaskata da Allah, wanda ya tā da shi daga matattu, aka kuma ɗaukaka shi, ta haka bari bangaskiyarku da begenku su kasance ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki21 To gare shi ne kuka gaskata da Allah, wanda ya ta da shi daga matattu, ya kuma ɗaukaka shi, domin bangaskiyarku da begenku su kasance ga Allah. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |