1 Bitrus 1:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bitrus, manzon Yesu Kiristi, Zuwa ga zaɓaɓɓu na Allah, baƙi a duniya, da suke a warwatse ko’ina a Fontus, Galatiya, Kaffadokiya, Asiya da kuma Bitiniya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Littafi Mai Tsarki1 Daga Bitrus, manzon Yesu Almasihu, zuwa ga zaɓaɓɓun Allah da suke bare, a warwatse a Fantas, da Galatiya, da Kafadokiya, da Asiya, da kuma Bitiniya, အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |