Zefaniya 3:3 - Littafi Mai Tsarki3 Shugabanninsa zakoki ne masu ruri, Alƙalansa kuma kyarketai ne da sukan fito da maraice, Waɗanda ba su rage kome kafin wayewar gari. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Sarakunanki ruri ne na zakoki, shugabanninki kyarketan dare ne, waɗanda ba sa rage kome don safe. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |