Zefaniya 3:15 - Littafi Mai Tsarki15 Ubangiji ya kawar miki da hukuncinsa, Ya kuma kori abokan gābanki. Ubangiji Sarkin Isra'ila, yana a tsakiyarki, Ba za ki ji tsoro ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Ubangiji ya ɗauke hukuncinki, ya mai da abokan gābanki baya. Ubangiji, Sarkin Isra’ila, yana tare da ke; ba kuma za ki ƙara jin tsoron wani lahani ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |