Zefaniya 2:4 - Littafi Mai Tsarki4 Za a bar Gaza ba kowa, Ashkelon za ta zama kufai, Za a kori mutanen Ashdod da tsakar rana, Ekron kuwa za a tumɓuke ta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 Za a yashe Gaza a kuma bar Ashkelon kango. Da tsakar rana Ashdod za tă zama babu kowa a kuma tumɓuke Ekron. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |