Zefaniya 2:13 - Littafi Mai Tsarki13 Zai miƙa hannunsa gāba da arewa, Zai hallaka Assuriya, Zai mai da Nineba busasshen kufai Marar amfani kamar hamada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Zai kuma miƙa hannunsa gāba da arewa yă kuma hallaka Assuriya, zai mai da Ninebe kango gaba ɗaya ta kuma zama busasshiya kamar hamada. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |