Zefaniya 2:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ubangiji zai tsananta musu, Zai kawo wa dukan gumakan da yake a duniya yunwa. Kowane mutum a duniya zai yi masa sujada a inda yake, Har da ƙasar sauran al'umma. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ubangiji zai zama abin tsoro a gare su sa’ad da ya hallaka allolin ƙasar. Al’ummai a kowane bakin teku za su yi masa sujada, kowa a ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |