Zefaniya 1:5 - Littafi Mai Tsarki5 Da kuma waɗanda suke durƙusa wa rundunan sama a kan bene, Waɗanda sukan durƙusa, su rantse da Ubangiji, Duk da haka kuma sai su rantse da Milkom, အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 waɗanda suka rusuna a kan rufin ɗaki don su yi sujada ga rundunar taurari. Waɗanda suka rusuna suka kuma yi rantsuwa da sunan Ubangiji suke kuma rantsuwa da sunan Molek. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |