Zefaniya 1:13 - Littafi Mai Tsarki13 Za a washe dukiyarsu, Za a kuwa rurrushe gidajensu, Ko da yake sun gina gidaje, ba za su zauna a ciki ba, Ko da yake sun dasa inabi, ba za su sha ruwansa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Za a washe dukiyarsu, a rurrushe gidajensu. Za su gina gidaje amma ba za su zauna a ciki ba; za su shuka inabi amma ba za su sha ruwansa ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |