Zefaniya 1:10 - Littafi Mai Tsarki10 “Ni Ubangiji na ce, a wannan rana, za a ji kuka a Ƙofar Kifi, Za a ji kururuwa kuma daga unguwa ta biyu, Da amon ragargajewa daga kan tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “A wannan rana,” in ji Ubangiji, “Za a ji kuka daga Ƙofar Kifi, kururuwa daga Sabon Mazauni, da kuma amo mai ƙarfi daga tuddai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |