Zakariya 9:8 - Littafi Mai Tsarki8 Zan kafa sansani kewaye da Haikalina saboda maƙiya, Don masu kai da kawowa. Ba wani azzalumi da zai ci su da yaƙi, Gama yanzu ni kaina na gani.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Amma zan kāre gidana daga sojoji masu kai da kawowa. Azzalumi ba zai ƙara cin mutanena da yaƙi ba, gama yanzu ina tsaro. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |