Zakariya 9:3 - Littafi Mai Tsarki3 Taya ta gina wa kanta kagara, Ta kuma tara azurfa kamar ƙura, Zinariya kuma kamar sharar titi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Taya ta gina wa kanta mafaka mai ƙarfi; ta tara azurfa kamar ƙasa, zinariya kuma kamar tarin shara a tituna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |