Zakariya 9:16 - Littafi Mai Tsarki16 A wannan rana Ubangiji Allahnsu zai cece su, Gama su jama'arsa ne, garkensa kuma, Kamar yadda lu'ulu'u yake haske a kambi, Haka za su yi haske a ƙasarsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ubangiji Allahnsu zai cece su a wannan rana gama su mutanensa ne da kuma garkensa. Za su haska a cikin ƙasarsa kamar lu’ulu’u a rawani. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |