Zakariya 9:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ubangiji ya ce, “Ke kuma, saboda jinin alkawarina da yake tsakanina da ke, Zan 'yantar da waɗanda suke cikin rami, Waɗanda aka kama daga cikinki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ke kuma, saboda jinin alkawarina da ke, zan ’yantar da ’yan kurkukunki daga rami marar ruwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |