Zakariya 8:5 - Littafi Mai Tsarki5 Samari da 'yan mata zan sa su cika titunan Urushalima, suna wasa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Titunan birnin za su cika da samari da ’yan mata suna wasa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
za a sāke jin muryar murna da ta farin ciki, da muryar ango da ta amarya, da muryoyin mawaƙa, sa'ad da suke kawo hadayun godiya a cikin Haikalin Ubangiji, suna cewa, “ ‘Ku yi godiya ga Ubangiji Mai Runduna, Gama Ubangiji nagari ne, Gama madawwamiyar ƙaunarsa tabbatacciya ce.’ “Gama zan mayar da arzikin ƙasar kamar yadda yake a dā, ni Ubangiji na faɗa.”