Zakariya 8:21 - Littafi Mai Tsarki21 Mutanen wani birni za su tafi wurin mutanen wani birni, su ce musu, ‘Za mu tafi mu roƙi alherin Ubangiji, mu kuma nemi Ubangiji Mai Runduna. Ku zo mu tafi.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202021 mazaunan wani birni za su je wurin mazaunan wani birni su ce, ‘Bari mu je nan da nan mu roƙi Ubangiji mu kuma nemi Ubangiji Maɗaukaki. Ni kaina zan je.’ အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |