Zakariya 8:10 - Littafi Mai Tsarki10 Gama kafin waɗannan kwanaki, mutum da dabba ba su da abin yi. Ba kuma zaman lafiya ga mai fita da shiga saboda maƙiya, gama na sa kowane mutum ya ƙi ɗan'uwansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Kafin wannan lokaci babu albashi domin mutum ko dabba. Ba wanda yake iya sakewa yă yi hidimominsa saboda maƙiya, domin na sa kowa yă zama maƙiyi maƙwabcinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |