1 Ubangiji Mai Runduna kuma ya yi magana da ni, ya ce,
1 Maganar Ubangiji Maɗaukaki ta sāke zuwa gare ni.
Ubangiji ya yi magana da ni, ya ce,
Na sa guguwa ta warwatsa su a cikin al'ummai da ba su san su ba. Ƙasar da suka bari ta zama kango, ba mai kai da kawowa a cikinta. Ƙasa mai kyau ta zama kango.”
“Ni Ubangiji Mai Runduna ina kishin Sihiyona ƙwarai.